KA KARANTA ANATSE.
Misali.
Wata rana wani Mutum ya fita domin za'gayawa cikin gari.
Babu zato babu tsamma'ni sai yaga wata qosash'shiyar sa'niya. Sannan kuma hantsar sa'niyar kamar zata fashe. Saboda yawan nonon da yake cikin hantsar.
A lokacin da wannan bawan Allah yaga sa'niyar nan. Sai ya tina da sa'niyar maqwabcinsa wacce y'ar qarama ce. Kuma a yunwace take.
Ko zancen sa'mun nono a jikinta ba ayi. Kuma ga'shi maqwacin nasa yanada y'ay'a bakwai kuma duk mata. Kuma maqwabcin talaka ne futuk.
Don haka sai wannan bawan Allah ya siyi wannan sa'niyar. Ya baiwa maqwacinsa ita kyauta.
Yayi masa kyautar sa'niyar ne. Saboda Allah s.w.t yace:
“ﻟﻦ ﺗﻨﺎﻟﻮﺍ ﺍﻟﺒﺮ ﺣﺘﻰ ﺗﻨﻔﻘﻮﺍ ﻣﻤﺎ ﺗﺤﺒﻮﻥ.”
A lokacin da yaba maqwabcinsa kyautar sa'niyar. Sai maqwabcin yaita godiya kamar bazai daina godiyar ba.
Saboda farin ciki.
Bayan wasu watanni sai wannan bawan Allah ya fita fatauci shi da y'ay'ansa.
Suna cikin tafiya a cikin saha'ra. Sai qishin ruwa ta riqa da'mun wannan bawan Allah. Ga'shi kuma ruawansu ya qa're. Saboda y'ay'ansa sun shanye ruwan duka
suna na cikin tafiya a sahara sai sukaga wani qa'ton rami mai matuqar fa'd'i. Da yalwa
bawan Allahn ya kalli ramin yaga. Akwai ciyayi a cikin ra'min. Saboda haka lallai-lallai za'a iya sa'mun ruwa a cikin ra'min.
Don haka sai yacema y'ay'ansa. Su jirashi a waje. Shi zai shiga cikin ra'min domin yasha ruwa.
Y'ay'ansa suka tsaya a waje. Shikuma ya shiga cikin ramin.
Alokacin da yashiga cikin ramin. Yasha ruwa. Sai hanyar fitowa ta 6ace masa. Don haka sai yaita bula'yi a cikin ramin. Amma ya rasa hanyar fita.
Y'ay'ansa suka tsaya a waje sunata jiran fitowarsa. Amma sai sukaji shiru. Haka sukai ta jira. Hardai suka yanke qauna ga fitowarsa. Domin a tinaninsu ya mutu. Ko kuma wani miciji ya sa'reshi.
Don haka sai y'ay'an nasa suka fara tinanin ga'do.
Nanfa y'ay'an sukayi sauri suka koma gida.
Haka suka riqa tattaro dukiyar mahaifinsu zasu rabata ga'do. Suna cikin tattaro dukiyar ne. Sai 1 daga cikinsu ya tina musu da sa'niyar da mahaifinsu ya bayar kyauta ga maqwabcinsu.
Don haka sai sukaje wajen maqwabcin domin su kar6o sa'niyarsu. A tinaninsu ta zama tasu.
Sai maqwabcin yace musu: ai mahaifinku yayi mini kyautar sa'niyar.
Kuma ni da y'ay'ana muna amfani da sa'niyar.
Sai sukace masa ka da'wo mana da sa'niyarmu. Zamu baka wani d'an qaramin raqumi. A maimakon saniyar. In kuma ba haka ba. To zamu kwa'ce sa'niyarmu. Da qarfin tsiya. Kuma bazamu baka komai ba
Sai maqwabcin yace: zan kai qa'rarku. Wajen mahaifinku.
Cikin izgili y'ay'an sukace: kakai qararmu gurin ko waye. Amma baba ai ya mutu.
Cikin firgici ya tambayesu: ya akayi ya mutu. Ban sani ba?
Sai sukace: wani rami ya shiga a cikin sahara. Kuma ya kasa fitowa.
Sai maqwbcin yace: ku nuna mini inda ramin yake. Sai ku d'auki sanirku. Kuma bana buqatar ku bani wani abu.
Sai suka amince. Kuma suka kwatanta masa inda ramin yake.
Da maqwabcin ya isa inda qa'ton ramin yake. Sai ya kunna wuta ya riqe a hannunsa. Sannan ya shiga Cikin ramin.
Haka yaita yawo a cikin duhun ra'min. Hardai yaji ya fara jiyo nishin wani abu. Ahankali-ahanka li. Sai doshi wajen ya shafa yaji ya ta6o mutum.
Sai ya sa6o mutumin a kafad'a ya fito dashi waje. Ya bashi ruwa.
Sannan ya d'aukeshi yakaishi gidansa. Haka ya riqa jinyarsa. Har ya murmure.
Duk wannan abu da yake fa'ruwa. Y'ay'an mutumin basu saniba.
A lokacinda ya murmure sai maqwbcinsa yazo wajensa Cikin ma'maki ya tambayeshi:
YAYA AKAYI HAR KA KWASHE SA'TI 1 ACIKIN RAMI. Kuma kana ra'ye?
Sai yace: zan gaya maka. Wani labari mai ban ma'maki.
Ai lokacin da nashiga cikin ramin. Sai nasha ruwa na qoshi. Sannan na riqa qoqarin fitowa. Amma sai na ka'sa fitowa. Saboda hanya ta 6ace mini.
Haka na riqa shan ruwa acikin ramin. Har na kwa'she kwanaki 3. Sai yuwa ta riqa da'muna.
Saboda tsananin yunwa sai na fa'd'i na sallama cewa mutuwa zanyi. Babu zato babu tsammani kawai sai naji nono yana zubowa ba'kina. Daga wata qa'tuwar qwarya. A cikin duhu.
Haka Wannan qwaryar nono ta riqa zuwa wajenane sau 3. A kullum.
Amma kwana 2. Kawai kwaryar tayi tana zuwa. Kawai sai naga ta daina zuwa. Ni kuma bansan dalilin daina zuwanta ba.
Sai maqwabcin ya gaya masa dalilin daina zuwanta.
Yace masa: ai y'ay'anka ne. Suka kar6e. Saniyar da kabani.
To nidai ina tinanin wannan shine dalilin daina zuwan wannan qwaryar nono.

Haka yaita yawo a cikin duhun ra'min. Hardai yaji ya fara jiyo nishin wani abu. Ahankali-ahanka

Ya Allah s.w.t ka bamu damar yin kyautuka domin kai. Badon wani yasan muna'yi ba.
Ya Allah s.w.t ka agaza mana.
Ya Allah s.w.t ka agaza mana.
No comments:
Post a Comment